Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Jihad Islami ya gargadi mahukuntan gwamnatin sahyoniyawan kan halin da lafiyar Palasdinawa ‘yar fursuna ‘Awadeh’ da ke yajin cin abinci na tsawon watanni biyar.
Lambar Labari: 3487671 Ranar Watsawa : 2022/08/11
Tehran (IQNA) Wata kotun Isra'ila a Nazarat ta yanke hukunci n daurin shekaru 5 a gidan yari da kuma tarar kudi a kan fursunoni 5 daga cikin fursunonin da suke gudu daga gidan kaso ta hanyar haka rami a karkashin kasa, wadanda Falastinawa ke kiransu da fursunonin “Ramin ‘Yanci.”
Lambar Labari: 3487330 Ranar Watsawa : 2022/05/23
Tehran (IQNA) kotun kasar Afirka ta kudu ta yanke hukunci da ya bayar da dama ga mata musulmi jami’an tsaro a kasar da su saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485601 Ranar Watsawa : 2021/01/29